Sad News: About a minute ago Ispwich Town key player die in a Car Cr…..

Sad News: About a minute ago Ispwich Town key player die in a Car Cr…..
Trent Alexander-Arnold, Ibrahima Konate and Andy Robertson are restored to the Reds back line for the Premier League fixture.
Meanwhile, Cody Gakpo and Alexis Mac Allister also come back in to Arne Slot’s selection.
The injured Curtis Jones, as well as Conor Bradley, Darwin Nunez, Kostas Tsimikas and Jarell Quansah are the players who make way from the midweek win over Lille in the Champions League.
Cody Gakpo ne ya ci ƙwallo biyu a karawar da Liverpool ta doke Ipswich 4-1 ranar Asabar a Anfield a gasar Premier League.
Hakan ya sa Liverpool ta ci gaba da jan ragamar teburin babbar gasar tamaula ta Ingila ta kakar nan da maki 53, bayan wasannin mako na 23.
Tun fari Liverpool ta zura uku a raga kafin hutu, inda Szoboszlai ya fara cin na farko, Salah ya kara na biyu da kuma Gakpo da ya ci na uku.
Bayan da suka koma zagaye na biyu ne Liverpool ta kara na huɗu ta hannun Gakpo, kuma na biyu da ya zura a raga a fafatawar.
Daf da za a tashi wasan ne Ipswich ta zare guda ta hannun Greaves.
Liverpool ta buga wasan ba tare da fuskantar wata barazana ba, wadda ke fatan lashe kofin kakar nan.
A makon da ya wuce ne Manchester City ta doke Ipswich 6-0 a wasan mako na 22 a Premier League.
Ipswich, wadda a bana ta koma buga Premier League tana ta 18 a kasan teburi da maki iri ɗaya da na Wolverhampton ta 17.
Wolverhampton ta yi rashin nasara 1-0 a gida a hannun Arsenal ranar Asabar.
Ranar Laraba 29 ga watan Janairu, Liverpool za ta je PSV Eidhoven a wasan karshe na cikin rukuni a Champions League, Liverpool ce ta ɗaya a kan teburin gasar.
Daga nan kuma Liverpool za ta je gidan Bournemouth domin buga Premier League wasan mako na 24 ranar Asabar 1 ga watan Fabrairu.